Home Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa. byAMINIYAHAUSA.ng -September 06, 2023 0 Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'unAllah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. KALLI VIDEO ππππZa'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Facebook Twitter