Allahu Akbar; Kabarin Ashe Kabarin Sheikh Abubakar Giro Argungu Shiga Ka Kalli Bidiyon Nan Kaga Abun Mamakin Daya Faru Allah Sarki πŸ˜ͺ Kalli video…

 




Allahu Akbar; Kabarin Ashe Kabarin Sheikh Abubakar Giro Argungu Shiga Ka Kalli Bidiyon Nan Kaga Abun Mamakin Daya Faru Allah Sarki πŸ˜ͺ Rayuwar Kenan Muna Fatan Allah yasa Muyi Kyakkyawan Karshe.



Allah Sarki Rayuwa Kenan – Lokacin da Ake Shirin Binne Sheikh Abubakar Giro Argungu a Kabarin Sa Jama’a Dadama Kowa So Yake Yasa Hannu ya Samu Damar Shigar Dashi Ciki Saboda Samun Lada.



wannan Kenan Abu buwan Ban Mamaki da Yawa sun Faru a Gaban Jama’a Dubban Mutane Ne Suka Halacci Jana’izar Sa Allahu Akbar.



ALLAH YAJIKAN MALAMπŸ‘

Post a Comment

Previous Post Next Post