Sabon Video Iskanchi Safarau da Mr 442

 



TSARIN YANDA AKEYIN JIMA,I


Afkawa mace da jima’i ba tare da anyi tabe tabe, shafe shafe, matse matse da tsotse tsotse ba aikin dabbobi ne, yana cutar da mace kuma yana jawo kiyayya da tsana da rashin son jima’i gurin matar, musamman ma irin mazan nan da zarar sun biya bukatarsu sai su juyawa matar baya ko kuma su tashi subar inda take,  irin wadannan suna cutar da matansu matukar cutarwa kuma wasu lokutan suna zama sababin jefa matansu wata hanya ta daban, 

Malam idan baka da lfy to kayi kokari ka nemi magani kuma ka dage da motsa jiki da amfani da ‘ya’yan itatuwa da cin abinci mai gina jiki, idan kuma lfyarka lau to ka nemi sanin hanyoyin tayar da sha’awa da yadda ake lailaya mace ake lugwigwita ta, da wuraren da ake tsotsar mata da kuma yadda ake tsotson, da kuma salo salo ( stiles) na kwanciya, ta yadda zaka dinga gamsar  da matarka ta inda  da zarar kashiga ta rigaka sauka, ko kafin ka shiga ya zama tayi, sannan idan angama ka rungume ta a kirjin ka kuyi bacci ahaka ko dai ta dan huce ta dawo haiyacin ta tana jikinka, wannan zai kara maka girma da daraja a idonta ta yadda zata ke binka tana yi maka ladabi da biyayya batason kayi nisa da ita ko kadan, kuma bata son abinda zai bata maka rai ko yaya, Wanda haka zai zama sababin shigarku aljanna kai da ita, kenan rayuwa tayi albarka anci ribar aure.

Allah yasamu dace.


A saurari saqo na gaba.

Post a Comment

Previous Post Next Post